Alkubus din fulawa

Askab Kitchen
Askab Kitchen @askab24617

Wannan alkubus yana da dadi matuka ga kuma saukin hadashi batare da ansha wahala ba.

Alkubus din fulawa

Wannan alkubus yana da dadi matuka ga kuma saukin hadashi batare da ansha wahala ba.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1 hr, 30 min
mutane 3 yawan
  1. Fulawa
  2. Yeast
  3. Gishiri kadan
  4. Sikari kadan
  5. Mai cokali 2
  6. Ruwan dumi

Umarnin dafa abinci

1 hr, 30 min
  1. 1

    Dafarko za'a tankade fulawa, azuba gishiri kadan, sikari cokali 2, yis cokali 1,sai mai cokali 2.

  2. 2

    Idan aka gama hada kayayyakin sai a zuba ruwan dumi a kwaba da Dan tauri kamar kwabin cin cin. Sai a bugashi sosai, asaka a roba sai a rufe da Leda a jiye a rana yayi minti 30 ko kuma idan akaga ya kumbura.

  3. 3

    Sai a samu roba a shafeta da Mai sai a zuba wannan kwabin da kayi, Akuma maidashi rana yayi minti 30 ko kuma idan akaga ya ciko robar.
    Sai a zuba ruwan zafi a tukunya sannan a jera wannan kwabin alkubus din a rufe tukunyar da Leda sannan a rife murfin. Idan akayi yafara kamshi to ya turaru.

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Askab Kitchen
Askab Kitchen @askab24617
rannar

sharhai (2)

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
@askab24617 da miyar me zamu ci wannan kayan dadin @Aisha zo muchi tare

Similar Recipes