Tura

Kayan aiki

  1. Kwai
  2. Bread slice
  3. Attarigu da tattasai da albasa
  4. Onga classic
  5. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko ki fasa kwai kisa attarigu da maggi ki ajiye a gefe

  2. 2

    Sannan kiyi jajjagen tattasai da albasa da attarigu ki daura Mai a pan idan yayi zafi ki zuba jajjagen sannan ki fasa kwai biyu akai ki dagargaza har Kwan da kayan miyan su soyu
    Sannan ki kwace a kwano

  3. 3

    Ki dauko kwanda kka fasa dafarko kisa Mai a pan kizuba yadda ake suyan kwai seki dauko slice bread biyu ki jera akai sannan ki dauko soyayyan kayan Miya me kwai ki zuba akan bread din

  4. 4

    Sannan ki nade akwan ajikin bread din idan ya soyu seki cire ki yanka shi
    Kiyi tayi ahaka harki gama
    Aci dadi lfy

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
HAJJA-ZEE Kitchen
HAJJA-ZEE Kitchen @hajjazee3657
rannar
I really love cooking,baking and more 🥰😍
Kara karantawa

sharhai

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
lets eat 😁
see my plate 🍽️put my own 😋

Similar Recipes