Tura

Kayan aiki

  1. Attarigu da tattasai
  2. Albasa
  3. Maggi
  4. Onga classic
  5. Taliya
  6. Mai
  7. Ruwa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko ki gyara kayan miyan ki sannan ki jajjaga

  2. 2

    Ki daura Mai a wuta ki yanka albasa ki soya
    Sannan kisa kayan miyan ki soyu
    Idan ya soyu se kisa ruwa
    Kar kicika ruwa dayawa
    Sbd anfison romon yayi kauri karyayi tsulu tsulu

  3. 3

    Sannan kisa Maggi onga da sauran kayan kamshin da kke bukata
    Sannan kibar ruwan ya tafasa sosai yadda kayan miyan zeji ta ko Ina

  4. 4

    Sannan ki karya taliyan kisa
    Already kin yayyanka albasa seki zuba aciki
    Ki barshi ya nuna
    Idan yayi se a sauke aci dadi lfy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
HAJJA-ZEE Kitchen
HAJJA-ZEE Kitchen @hajjazee3657
rannar
I really love cooking,baking and more 🥰😍
Kara karantawa

Similar Recipes