Taliyar noodles ta musamman Mai dauke da sausage

Askab Kitchen
Askab Kitchen @askab24617

Wannan taliya Tana da dadi kuma bata da wahala wajen sarrafawa, iyalina suna jin dadinta.

Kara karantawa
Gyara girkin
See report
Tura

Kayan aiki

Minti 15mintuna
mutane 2 yawan
  1. Taliyar noodles
  2. Kayan dandanon cikin taliyar
  3. Mai cokali 2
  4. Attaruhu da albasa
  5. Yankakkiyar albasa
  6. tafarnuwaDanyar citta da
  7. Koren tattasai
  8. Sausage

Umarnin dafa abinci

Minti 15mintuna
  1. 1

    Dafarko zaki dafa taliyar na minti biyu karta dahu sosai sai a tace taliyar a ajiye a gefe.

  2. 2

    A dora wani kaskon a zuba mai da yankakkiyar albasa sai a soya, za'a soya sama sama sai a zuba jajjagagen attaruhu da albasa

  3. 3

    Sai a zuba yankakken Koren tattasai barshi na minti daya. Sai a sauke aci da zakinta tafi dadi.

Yanayi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

sharhai (4)

Wanda aka rubuta daga

Askab Kitchen
Askab Kitchen @askab24617
rannar

Similar Recipes

More Recommended Recipes