Kaza mai romo

Hannatu Nura Gwadabe
Hannatu Nura Gwadabe @Umcy1997
Kano

Kazar akwai dadi munji dadinta nida maigida

Kaza mai romo

Kazar akwai dadi munji dadinta nida maigida

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Kaza wadda aka sulala
  2. Albasa
  3. Koren tattasai da attaruhu
  4. Mai
  5. Maggi da curry
  6. Tafarnuwa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki samu daffafiyar kazar ki ki dora a wuta kidan sa ruwa kadan ta qara laushi kisa maggi,mai,attaruhu da tafarnuwa kisa akai in tadanyi ki zuba albasa da yawa da koren tattasai

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hannatu Nura Gwadabe
rannar
Kano
Ina matuqar son girki
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes