Miyar hanta da kayan lambu

Zara's delight Cakes N More
Zara's delight Cakes N More @cook_16417326
Kano State

Muna jin dadin wannan miya nida iyalina

Miyar hanta da kayan lambu

Masu dafa abinci 3 suna shirin yin wannan

Muna jin dadin wannan miya nida iyalina

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

minti talatin
  1. Handa rabin kilo
  2. Jan tattasai
  3. Karas
  4. Koren tattasai
  5. Albasa
  6. Kayan kamshi
  7. Mai
  8. Dandano

Umarnin dafa abinci

minti talatin
  1. 1

    A dafa hanta a yankata da tsaho sirara sukuma kayan lambun da tattasai a yankasu cubes sai a yanka albasa itama yankan raund sai a dora mai a wuta a zuba albasar a soya samasama sai a kawo hanta a zuba a saka kayan kamshi da dandano a cigaba da soyawa sai a zuba kayan lambun a soya tsahon minti biyar sai a saka Dan ruwa kadan a rufe mintuna biyu sai a sauke ayi serving ko da shinkafa ko taliya ko couscous

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zara's delight Cakes N More
rannar
Kano State
Married, and living in dutse jigawa stateLove making delightful cooking
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes