Shinkafa da macaroni da miyan stew

HAJJA-ZEE Kitchen
HAJJA-ZEE Kitchen @hajjazee3657

#boot camp#

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Shinkafa
  2. Macaroni
  3. Gishiri
  4. miyan stew
  5. Tumatir
  6. Attarigu da tattasai da albasa
  7. Ganyen albasa
  8. Kayan dandano
  9. Kayan kamshi
  10. Nama
  11. Mangyda
  12. Kanwa ko baking powder

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki wanke shinkafan ki
    Already ruwan ki y tafasa seki zuba shinkafan kisa gishiri kadan
    Idan shinkafan y kusa nuna kafin ruwan ya tsotse seki zuba macaroni ki gauraya
    Ki rufe kibarshi ya nuna
    Idan ruwan ya tsotse seki sauke

    SHIKENAN SHINKAFAN KI YA NUNA

  2. 2

    Ki daura Mai a wuta idan yayi zafi seki yayyanka albasa ki soya
    Already kinyi blending tumatir, attarigu da tattasai da albasan ki
    Seki juye cikin mangydan
    Kisa kanwa ko baking powder sbd tsamin tumatir

  3. 3

    Ki barshi ya tafasa sosai har saiya dena kumfan tsami
    Seki dauko kayan kamshi da dandano, da nama ki zuba aciki
    Ki bar miyan ki ya nuna
    Idan y fara fitar da Mai asama seki dauko ganyen albasa ki zuba
    Ki gauraya ki bar miyan ya soyu yadda mangyda zai fito asama

    SHIKENAN MIYAN STEW DINKI YA NUNA
    seki hada da shinkafan ki kici

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
HAJJA-ZEE Kitchen
HAJJA-ZEE Kitchen @hajjazee3657
rannar
I really love cooking,baking and more 🥰😍
Kara karantawa

Similar Recipes