Miyar Karkashi

Oummu Na'im
Oummu Na'im @cook_27784569
GOMBE

TAyi yauki kam amma batayi kore sharba ☹😔

Tura

Kayan aiki

  1. Karkashi
  2. wake
  3. Daddawa
  4. Tarugu da albasa
  5. Nama
  6. kayan dandano

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki hada kayan miyanki dasu wake da daddawa da nama saiki tsaida ruwa ki rufe tukunnyarki zuwa wakenki ya nuna saiki bar ruwan ya kone zuwa yadda kike son ruwan inyakai saiki saka kayan dandano

  2. 2

    Saiki saka yankekken karkashinki kisaka kanwa kadan ki barshi ya nuna bayan ya nuna saiki burgeshi da bulugari saiki sauke

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Oummu Na'im
Oummu Na'im @cook_27784569
rannar
GOMBE
Cooking is my hobby
Kara karantawa

Similar Recipes