Miyar Stew

Zulaiha Adamu Musa
Zulaiha Adamu Musa @cook_36044083
Yobe State

Tayi Dadi sosae

Miyar Stew

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Tayi Dadi sosae

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Kayan miya
  2. Maggi da sauran Kayan dandano
  3. Nama
  4. Kayan kamshi
  5. Mai
  6. Baking powder kadan Don tsami

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko zaka zuba Mai atukunya kasa albasa in yyi zafi kar albasar takone sae kazuba markaden kayan Miya karufe

  2. 2

    In ruwan ya kone tafara soyuwa sae ka zuba Maggie da sauran Kayan dandano Dana kamshi karufe kasa baking powder kadan sabida tsami

  3. 3

    Inta soyu saeka sauke zaka iyaci da abu da dama da kakeso

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zulaiha Adamu Musa
Zulaiha Adamu Musa @cook_36044083
rannar
Yobe State
inason girki sosae gaskiya💃💃💞💞💔💔
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes