Tuwo miyar kuka

sadiyya @cook_18946678
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki sa ruwa su tafasa kisa shinkafa ki barta ta nuna saiki tuka
- 2
Kisa mai da tarugu da albasa, in ya soyu kisa ruwa ki sa maggi da daddawa da kayan kamshi saiki barta ta dahu saiki sa kuka ki kada, kici da kitse
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Dumamen tuwo da miyar zaburi kada
A Sokoto haka muke cewa zaburi kada only sakkwatawa can relate bansan ko haka sauran garuruwan suke kiranta ba miyar tana da dadi nagaske amma a fuska ba kyau😋😀 # mahaifiyata tanason abinci gargajiya idan nayi miyar nakan tuna ta Zyeee Malami -
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Miyar kuka
Kuka yana da dadi sosai nafi son shi fiye da ko wane miyaFatima Ibrahim (Albint, s cuisine)
-
Tuwo da miyar kuka 😁
Wannan tuwo Yana da dadi musamman a dumamaa shi da safe a hadashi da black tea Afrah's kitchen -
-
-
-
Miyar kuka
miyar kuka miyace ta gargajiya mai dadin gaske kuma kuka tanada amfani ajikin dan adam inasan miyar kuka sosai Yakudima's Bakery nd More -
-
Tuwon cous cous da miyar kuka
Na rasa mai zan dafa gashi bana cin cous cous kawai sai nace bari nayi tuwon shi naji ko zai yi dadi. Hmmm ai bansan lokacin da na cinye ba. Ummu Sumy MOha -
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11026702
sharhai