Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki surfa wakenki ki wanke shi ki cire bawon da dattin saiki saka a blender ki saka tarugu da albasa saiki markada ki zuba kayan dandano da manja kadan saiki zuba a mazubi ko leather ki daura akan wuta zuwa ya nuna.
- 2
Saki sauke zaki iya ci da sauce ko da manja ko magyada da yaji
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
Alale
#alalecontest alele nada matukar dadi kuma tana da kyau a jikin dan adam, saboda wake yana daga cin abinci masu gina jiki. Kuma duka kayan hadinta suna da muhimmaci, ana iya ci alale a kowane lokaci, zaa iya karin kumallo da ita, zaa iya cinta da rana a matsayi abinci rana ko kuma dadare. Ina matukar son alale saboda zaka iya sarafashi ta hanya dayawa. Phardeeler -
-
-
-
-
Alale
Duk d alale takasance cikin jerin abincikan d banda mu dasu ba, innaganta inci inbanganta b ban fiye tunawa d ita ba amma wannan tayi min dadi sosai d sosai Taste De Excellent -
Alale
#moon alale nadaga cikin abincin da nake so sosai. Sai dai tunda nake yi ban taba gwada yin na kofi irin haka ba. Ya yi kyau sosai kuma sannan ya yi dandano mai dadi. Ku gwada wannan recipe din nawa za ku gode min. Princess Amrah -
-
-
-
Alale mai hadin kwai
#alalarecipecontest , ina matukar son alale, oga kuma baya son ta sosai, amma ranar da nayi wannan ko...................naji dadin yanda ya yaba, har kyauta saida na samu💃💃💃💃💟💟💟💟 Umman Amir And Minaal 🎂🍜🍝 -
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Farar alale da miya
#alalecontest farar alale tasamo asali ne daga yarbawa suna kiranta Ekuru, zaa iya cita da kowace irin miya, ina makukar son kayan lambu shiyasa nayi tawa da miyar kayan lambu Phardeeler -
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15522500
sharhai