Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki daka kullin ki da Maggi da taru da albasa
- 2
Sannan ki gyra kifin ki kice re Kaya soyyayyen kifi nake nufi
- 3
Sai ki zuba acikin hadin kullin ki da daga su Ka sai ki kwashe kisa Mai a frypan ki suya
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
Dafa dukan shinkafa, wake da zogale
Ga dadi ga kuma samar da ingattatun sinadaran da jiki ke bukata. Nafisa Ismail -
Kafukaza
A gaskiya wannan girkin medadi sosai tunda abin kwalamane, inajin dadin girkin sosai da sosai Maryam Riruw@i -
-
Kafi kaza
Wanan hadin yana da dadi sosai lokacin ina islamiyya nasan shi #GirkiDayaBishiyaDaya Aisha Magama -
-
Dambun zogale da Cous Cous
Dambu yana da dadi sosai, bayi isana samFatima Ibrahim (Albint, s cuisine)
-
-
-
-
Taliyar Hausa da wake
#TaliyaMuna yara idan mun je cikin gari ba abun da muke so a bamu irin taliyar hausa da manja da yaji da lettuce da kifi🤤😋,don abinci ne mai matukar dadi ga shi abun marmari,ga karin lafiya saboda sinadaran karin lafiya da ke cikin ganye,manja,kifi da ita kanta taliyar da suke dauke da shi.Abinci ne da ba'a bawa yaro mai kiwa.Ke dai kawai gwada wannan hanyar ta dahuwar taliya ki bani labari. M's Treat And Confectionery -
Yer lallaba
Yer lallaba girki ne mai sauki kuma mai dadi.kuma yen yara sunfi yinshi saboda kamar kwalama ne.Rashida
-
-
Hoce
Shide hoce aBinchin Zamfarawa ne anayin shi da dawa da masaraInata marmarin hoce se gashi Baba Sani yace ze kawo mini kuma na ji dadinshi sosai Jamila Ibrahim Tunau -
-
Badiin Qanzo(Lando)
Lokacin da muna Yara muna yin Badii muna xuwa dashi Makarantar islamiyya Wasu sunfi saninshi da Suna "Lando" Ummy Alqaly -
-
-
-
-
-
-
-
Dafadukan shinkafa da wake
Dayawa mutanen da ke son dafasuka sunfison ta shinkafa da wake saboda tafi gardi Safiyya Yusuf -
-
-
-
-
-
Soyayyar Doya mai kwai
#Iftarricipecontest,gaskiya doya na daya daga cikin abinci masu muhimmaci dana ke so,shiyasa nake saffarawa ta hanyoyi daban-daban Salwise's Kitchen -
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15995879
sharhai