Shinkafa jollop

fatima Kasim
fatima Kasim @cook_18619438

Akwai dadi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

minti 40mintuna
2 yawan abinchi
  1. Shinkafa
  2. Mangyada
  3. Kifi
  4. Maggi da onga
  5. Albasa
  6. Tumaturin leda

Umarnin dafa abinci

minti 40mintuna
  1. 1

    Na wanke shinkafa nasa a tukunya, na zuba ruwa na dora a wuta, daya tafasa na tace

  2. 2

    Nasa mai daya soyu nasa tumatir, bayan ya soyu nasa ruwa daidai, nasa maggi da onga, nasa kifi

  3. 3

    Sai na zuba shinkafar na juya saina rufe ta dahu

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
fatima Kasim
fatima Kasim @cook_18619438
rannar

Similar Recipes