Rice and stew da zogale

Mrs Mubarak
Mrs Mubarak @maanees_kitchen

#teamsokoto,Nayi wannan abunci amatsayin dinner saboda samun sauki da walwala oga da yara sunji dadinshi har da kari 😅

Rice and stew da zogale

#teamsokoto,Nayi wannan abunci amatsayin dinner saboda samun sauki da walwala oga da yara sunji dadinshi har da kari 😅

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Shinkafa
  2. Tattasai
  3. Tarugu
  4. Albasa
  5. Sinadarin dandano
  6. Mai
  7. Lawashin albasa
  8. Dafaffen zogale
  9. Dakakken yaji

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko na wanke tukunya ta na sa ruwa sannan kuma na daura ta awuta

  2. 2

    Bayan ruwan ya fara zafi na wanke shinkafa na zuba saboda su tafaso tare

  3. 3

    Tafasa daya zuwa biyu na sauke na wanke shinkafar nadan saka gishiri sannan na mayar akan wuta

  4. 4

    Bayan wani dan lokaci kuma na duba ta nuna sai na sauke na zube a mazubi

  5. 5

    MIYAN STEW
    Na wanke kayan amfani na sannan na jajjaga tattasai tarugu da albasa a turmi

  6. 6

    Na daura tukunya a wuta nasaka mai sannan nazuba jajjagena

  7. 7

    Sannan na kawo sinadarin dandano na na zuba na kuma dan baking powder kadan na fara juiyawa zuwa wani lokaci ya sayouna zuba lawashin albasa na kashe na sauke

  8. 8

    ZOGALE Bayan na gyara zogale dina na wanke na zubashi a tukunya na daura akan wuta
    Bayan kamar 5mint sai na zuba sugar kadan da gishiri sannan na saka tsamiya kadan na rufe

  9. 9

    Bayan wani lokaci ya dahu sai na sauke mukayi batun ci da iyali

  10. 10

    Daga karshe kuma na daka yaji da kayan dandano da kanshi.😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mrs Mubarak
Mrs Mubarak @maanees_kitchen
rannar

Similar Recipes