Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki daura ruwa awuta ki sa shinkafa kiyi boiling nata sai ki sauke ki tace ta ki ajiye agefe

  2. 2

    Sai ki gyara ganyen zogalen ki ki wanke tas kisa gishiri kadan ki tafasa ta sama sama, sai ki tace itama ki ajiye agefe

  3. 3

    Ki dauko tukunya mai tsafta ki dauki jajjaen kayan miya kisa atukunya ki barsu ruwan jikin su tsotse sai kisa mai da kayan dandano ki soya shi, inya soyu sai ki dauko ruwa kadan ki zuba, in yatafasa sai ki dauko parboid rice dinki ki zuba kisa zogalen ki ki gauraya ki rufe

  4. 4

    Zuwa minti sha biyar ki sauke.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummeeh Zakeeyyah's Delicacies
rannar
Gombe State

sharhai

Similar Recipes