Tura

Kayan aiki

  1. Kwai
  2. Magi
  3. Mai
  4. Yaji
  5. Curry
  6. Tumatur
  7. Albasa
  8. Lawashin albasa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko zaki fara yanka tumatur dinki albasa da lawashi sai ki kwanki ki zuba su albasaki da magi curry yaji

  2. 2

    Bayan kin zuba sai ki kada kwan yanda komai zaiyi dai dai bayan kin gama sai ki dora pan dinki a wuta kisaka mai kadan sannan sai ki zuba kwanki a pan ki soya daya fara soyuwa sai ki nadashi kamar tabarma in yayi ki sauke

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mrs Nuruddeen kitchen
Mrs Nuruddeen kitchen @cookN67669474
rannar

Similar Recipes