Tura

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki daura tukunyarki tsaftatacciya kan murhu sae ki ruba ruwa ki saka curry sae ki rufe

  2. 2

    Idan tukunyarki ta tafasa sae ki kawo shinkafarki ki motse ki rufe baya 10 min sae ki kawo taliyarki ki zuba karki kareta ki sakata yanda take sae ki motse bayan 5 min sae ki sauke ki dauraye ki ajiye

  3. 3

    Sae ki yanka tarugunki da attasae da albasa da lawashi amma ko wanne amai mazubinshi daban

  4. 4

    Sae zuba Mai cikin tsaftatacciyar pan inki me girma sae idan ya fara zafi sae ki zuba tarugunki,tattasae,kifi, carrot, dandano,curry sae kita motsawa idan carrot inki y fara taushi sae ki kawo shinkafarki da taliya da Kika tsane sae ki zuba kina motsawa ahankali saboda kar taliyarki ta kare kuma kar shinkafarki ta dame

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
hafsat wasagu
hafsat wasagu @Wasagu03
rannar
Sokoto
Food loverchemist
Kara karantawa

Similar Recipes