Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko Zaki samu bowl ki zuba flour d yeast kisa pinch of salt ki juya sai kisa ruwan dumin Dan dai dai ki kwaba Kar yayi ruwa sai ki rufe ki barshi for like 1hour y tashi
- 2
Sai ki samu non stick frying pan ki goga Mai ki fara gasawa inyayi sai ki juya dayan bangaren haka Zaki tayi
- 3
Za'a iya cinsa d ko Wani irin pepper soup for me nayi amfani d goat meat pepper soup
- 4
Aci Dadi lfy
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
-
Bread
Yana da matukar dadi gaskiya nafison inyi bread dakaina domin nafi jindadin Wanda na garki . Meerah Snacks And Bakery -
Pita Bread
Pita bread abincin India ne, wannan ne karo na farko Dana tabayin pita bread ya matukar yiman dadi na yaba masa gaskiya.#BakeBread Meenat Kitchen -
-
-
-
-
-
Flat bread
Yana da dadi sosai yara na suna Jin dadin sa kuma yana da sauqi a cikin minti kadan ka gama shi sassy retreats -
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Flat bread
Wannan shine na farko da nayi, kuma alhamdulillah 💃, munji dadinshi sosai musamman da akasa Miya, next da miyan wake zanyi shi insha Allah Ummu_Zara -
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16149958
sharhai (3)