Sinasir with vegetable soup

Zaramai's Kitchen
Zaramai's Kitchen @zaramai

Delicious meal for iftar

Sinasir with vegetable soup

Masu dafa abinci 18 suna shirin yin wannan

Delicious meal for iftar

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

2hour
10 servings
  1. Non parboil rice
  2. Onion
  3. Yeast
  4. Sugar
  5. Salt
  6. Yogurt
  7. Egg
  8. Water
  9. Cooked rice
  10. Baking powder
  11. Oil

Umarnin dafa abinci

2hour
  1. 1

    Dafarko zaki jika shikafar tuwanki yajika Kamar 2hours kannan kideba kadan kidafa after 2hours

  2. 2

    Se kiwanketa kisa albasa da dafaffen shikafar kibada Anika miki shi bayan an nika

  3. 3

    Se kisa sugar,salt,yeast,egg, yogurt naki dukka kisa hannu ki garwaya sosai

  4. 4

    Sekisa a robber mai murfi kirufe ki ajiyesa awuri mai 6umi (warm) kirufe da kitchen towel

  5. 5

    Se kitaba inda tsame sekisa baking powder kadan

  6. 6

    Shikenan zaki iya ci da vegetable soup ko miyan Stew ko kubewa

  7. 7

    Toh bayan yatashi se kikara garwayawa kikara ruwa inyayi kaure

  8. 8

    Sekinemi kaskon sinasir ko non stick pan kisa mai kadan ki soya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zaramai's Kitchen
rannar

sharhai

Similar Recipes