Bread

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 3 cupsFlour
  2. 1 tbsYeast
  3. 1/4 cupSugar
  4. 1 cupWarm Milk
  5. 1egg na egg wash

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki zuba flour da yeast da suger kiyi mixing sai ki zuba madara kidan kara da ruwan dumi kiyi making soft dough

  2. 2

    Sai kisaahi a rana ya tashi sai ki dauko kiyi kneeding sosai sai ki yanka kamar haka

  3. 3

    Ko wanne kidanyi dogo dashi haka sai kasa Rolling pin kidanyi rolling kadan sai ki nade kamar tabarma

  4. 4

    Sai kishaf butter a pan idan kin nade sai kisa a pan sai ki rufe ya tashi sai ki sake daukowa ki fasa kwai guda daya ki kada sai kisamu brush ki shafa kwai asaman bread din sai ki gasa kamar minti 20

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Safmar kitchen
rannar
Ramat Close U/Rimi
ina matukar son girki shiyasa banajin wahalar zuwa ko ina in kara koya
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes