Beans cake 👌(akara)

Saratu Abu Ummuabu
Saratu Abu Ummuabu @N19062021

I cook it for my family they like to eat it with pap.

Beans cake 👌(akara)

I cook it for my family they like to eat it with pap.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1hour
3people
  1. Beans kofi 2
  2. Shamboo 5
  3. Fresh pepper 2
  4. salt
  5. Water

Umarnin dafa abinci

1hour
  1. 1

    Zaki samu wake ki wanke kicire dusar

  2. 2

    Saiki saka su pepper da shamboo wato cilli pepper ko Scott bonnet da albasa

  3. 3

    Ki kai a markada maki

  4. 4

    Kibuga kullin ki sosai kisaka salt

  5. 5

    Dora mai a wuta kifara suya shikenan

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Saratu Abu Ummuabu
rannar

Similar Recipes