Yanda ake hada cake

Aisha Abubakar
Aisha Abubakar @A62022818
Nigeria

My Family

Tura

Kayan aiki

30min
10 servings
  1. For the cake
  2. 4 TinFlour
  3. 1 TinSugar
  4. 1 Sachetbutter
  5. 8Eggs
  6. 1 Tbspbaking powder
  7. Vanilla Flavour 1 Cover
  8. for the icing
  9. 1 Sachetbutter
  10. 1 bagicing sugar
  11. Vanilla Flavour 1 Cover
  12. bagparping
  13. Nozel (tip)
  14. Candle
  15. Metallic balls (optional) zaku iya amfani da sprinkle ko kuma kuna iya sa wanda kuke ra'ayi

Umarnin dafa abinci

30min
  1. 1

    Dafarko zaki zuba sugar da butter a mixer saikiyi mixsing dinsu har sai yayi fari

  2. 2

    Sannan saiki zuba kwai kiyita mulkawa harsai ya hade

  3. 3

    Saiki zuba flour,baking powder,flavour sai kiyita mulkawa harsai sun hade gaba daya

  4. 4

    Daga nan saiki dauko baking pan dinki ki goga butter a ciki saboda kar cake dinki ta kama

  5. 5

    Daganan saikisa a oven dinki ki gasa for 15min idan yayi saiki bari ta huce

  6. 6

    Sai ki hada Icing dinki

  7. 7

    Ki samu bowl ki zuba icing sugar,butter,flavour sai kiyita mulkawa harsai sun hade jikinsu sai ki dauko parping bag ki dan yankata a kasa kadan saikisa nozel (tip)

  8. 8

    Saiki juye hadinki a ciki sannan ki dauko cake dinki kiyi docoreting yanda kikeso saikisa metallic balls ko sprinkle da candle dinki

  9. 9

    Shikenan your cake is Ready

  10. 10

    Òolpò

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Aisha Abubakar
Aisha Abubakar @A62022818
rannar
Nigeria

sharhai

Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
Ayshat Adamawa(U. Maduwa) @Ayshat_Maduwa65
@A62022818 masha Allah. Kinyi kokari happy birthday wa mai birthday din

Similar Recipes