Umarnin dafa abinci
- 1
Dauko fulawa a kwano, se ki zuba Maggi, sinadaran dandano, yankakkiyar albasa dakuma niqaqqen attaruhu
- 2
Kihadasu waje daya se ki fasa kwai aciki da dakakken tafarnuwa
- 3
Seki dauko ruwa kina zubawa acikin hadin harse kome yahadu kuma kaurin yayi dede, Amma karyai kauri dayawa kuma karyai ruwa dayawa
- 4
Dauko kwanon suya da manja a gefe,
- 5
Saka manjan a kwanon suya idan yayi zafi seki zuba kullin dan dede
- 6
Idan bayan ya soyu, seki juya dayan gefen shima ya soyu
- 7
Haka za a chigaba da suya harse qullin ya qare...
- 8
Anaci da yaji
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Faten wake
Wake abincine mai dadi kuma yanada kyau ajikin dan adam sannan yara suna sonsa sosai harda manyama TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Soyayyar doya da miyar cabbage
Wannan girkin akwai dadi musamman na karyawa da safe. sufyam Cakes And More
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16220658
sharhai (2)