Faten wake

Wake abincine mai dadi kuma yanada kyau ajikin dan adam sannan yara suna sonsa sosai harda manyama
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko zaki diba wakenki yqnda zai isheki sai kigyara kiciri kasa da wani dattin aciki sannan kiwanke kizuba a tukunya sannan kixuba ruwa sai kidaura a wuta kizuba baking powder rabin chokali kirufe kibarta yayi ta tafasa har yakusan dahuwa
- 2
Idan yakusan dahuwa sai kisauke ki ajiye agefe sannan kidaura wani tukunyar a wuta kisa manja idan yayi zafi sai kiyanka albasa kizuba kisoya sannan ki jajjaga tumatur da attarugu kizuba akai kijujjuya sai kuma ki jajjaga tafarnuwa da citta kizuba akai kisake jujjuyawa sannan kizuba su maggi da curry kijujjuya kidan barta tasoyu
- 3
Bayan yagama soyuwa sai kidauka kixuba akan waken sannan kidan kara ruwa ki jujjuya
- 4
Sannan kiyanka dankalinki kanana sai kiwanke kixuba akai saikuma kiwanke kifinki da ruwan zafi kicire dattin sosai sannan kixuba akai ki jujjuya sai kigyara ganyenki kiyankata sannan kiwanke da gishiri kizuba akai shima
- 5
Bayan kizuba sai ki jujjuya kibarta yadahu sai kisauke. Shikenan aci dadi lfy
Yanayi
Wanda aka rubuta daga
Similar Recipes

Paten wake mai dankalin hausa da ugu


Miyan ganyen ugu


Faten wake


Faten wake


Miyan alyyaho


Biskin masara da miyar ugu


Shinkafa da miyar aliyaho


Miyar alaiho


Dafadukan shinkafa da wake


Miyar wake


Dafa duka da wake da kifi


Faten wake


Miyan ugu da kabeji mai gyada


Sweet potato croquettes


Biskin masara da miyan yakuwa


Miyar agushi


Miyan kafi likita


Faten dankali da wake


Faten dankali da wake


Faten wake d alayyahu


Faten tsakin masara


Faten wake mai qunshe da dankalin turawa


Taliya da carrot source


Patera da miyan kwai


Alala da manja da yaji


Tuwon Shinkafa Da Miyan Wake


Miyar ganyen ugu


Faten dankali da wake


Miyar wake


Dafa dukan shinkafa da wake

sharhai