Soyayyan dankalin turawa d source din kifi

HAJJA-ZEE Kitchen
HAJJA-ZEE Kitchen @hajjazee3657
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Dankalin turawa
  2. Attarigu da tattasai da albasa
  3. Kifi bushashshe
  4. Mai
  5. Maggi
  6. Citta

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki fere dankalin ki sannan ki yayyanka ki soya

  2. 2

    Ki daura fry pan ki zuba kifinki (already kin wanke) kisa Maggi da ruwa ki bar ya nuna sosai sannan ki dauko Mai ki zuba kisa kayan miyanki da citta ki barshi ya soyu shikenan source din ki ya gamu

  3. 3

    Ki hada d soyayyan dankalin ki kice
    Aci dadi lfy 😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
HAJJA-ZEE Kitchen
HAJJA-ZEE Kitchen @hajjazee3657
rannar
I really love cooking,baking and more 🥰😍
Kara karantawa

Similar Recipes