Spagetti da dankali

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Dare
1 yawan abinchi

Umarnin dafa abinci

Dare
  1. 1

    A gyara kayan miya a yanka a wanke tas.

  2. 2

    A zuba a tikunya asa mai kadan a juye tattasai da albasa asa maggi da kayan kamshi a soya kadan.

  3. 3

    A zuba ruwa kadan a bari ya tafasa.

  4. 4

    Sai kuma dankalin bayan an bare a wanke a zuba a ruwan in ya tafasa kadan sai a zuba taliyar a rufe su dahu.

  5. 5

    A dafa kwai a wanke a dora a tsakiyar taliya da dankalin in an juye a plate

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Salamatu Labaran
rannar
Am a journalist,love to cook every time.
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes