Kayan aiki

  1. Kifi
  2. Dankalin turawa
  3. Kayan dandano da kamshi
  4. Mai
  5. Albasa da attarigu da tattasai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko ki gyara soyayyen kifinki
    Sannan ki fere dankalin turawa kiyi yayyanka shi in cube shape
    Sannan ki soya

  2. 2

    Ki jajjaga kayan miyan
    Sannan ki daura Mai kadan a wuta idan yayi zafi seki zuba kifi,kayan miyan ki, soyayyen dankalin ki,kayan dandano da kamshi

  3. 3

    Sannan ki soyasu
    Yadda kayan miyan ze soyu
    Idan kingama shikenan
    Already dama kinyi dough dinki seki murza kisa aciki

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
HAJJA-ZEE Kitchen
HAJJA-ZEE Kitchen @hajjazee3657
rannar
I really love cooking,baking and more 🥰😍
Kara karantawa

Similar Recipes