Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko Zaki Fara da fere Dankalin Ki Seki Yanka Kanana Ki dafa shi Seki tace ki Aje ya Huce
- 2
Seki dakko sauran kayan hadin ki wato kwanki Dafaffe Da kokwamba da albasa ki wanke suma ki yanka ki dakko dankalin ki Shima ki juya a ciki ki ajiye su a Gefe
- 3
Seki Dakko avocado dinki Shima ki Bare ki Yanka akan kayan hadin Ki wato su dankalin ki Da su Kokwamba
- 4
Seki Saka maggi Da lemon Tsami Da Farin man ki sannan Seki Juya su Gaba daya Komai ya shiga Cikin Komai Shikkenan kin gama se ci
- 5
Akwai Dadee gashi Bashi Da wahala ko kadan Aci Dadee LFY😍❤
Yanayi
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Wanda aka rubuta daga
Similar Recipes

Avocado salad
Wannan shine salad din da masoyina abin alfahari na ya fi so kuma ina yawan yi masa shi. Akwai kosarwa da kuma kara lpia


French potatoes salad
Shi dai wanna girkin dadin sa ya five yadda kike zato watau ana sashi a gefan abincin wani hadin salad ne me dadin


Potato salad
Girkinda za acisa da shinkafa, koh shi kadai da juice


Salad na dankalin turawa


Creamy potato salad
#method


Avocado salad
Nayi wannan salad yy Dadi sosae.#Ramadansadaka


Dankalin turawa da macaroni me salad
Wadanda keson abinci marar nauyi Kuma classic


Hadin salad
#CDF


Salad na dankalin turawa da kayan marmari


Avocado sweet corn salad
A kulu yanada kyau mu dinga ci abici masu Gina jiki


Salad din dankali da Kwai


Taliya da salad
#CDF


Salad din parsley
#CDF


Avocado salad
😋


Dafa zogala cikin sauki
#sokotostate


Salad
#kano state


Pasta salad
Wannan salad akwai kayatarwa Masha Allah kitanadi asir dinki 💃💃💃


Potato salad


Ordebre


Peppered chips da Shayin Goruba
Na kwana biyu shuru nace de yau gara in daura girki.


Blue moon paradise
#CDF


Gashin kifi
#cdf


Avocado smoothie
Nau'in fruits ne, mai dauke da sinadarin protein, yana dakyau sosai a jiki, yarana suna sonshi sosai, koshi sukasha basai sun bukaci abinci ba.


Salad
#GWSANTYJAMI


Green salad
KANO HANGOUT #2909


Salad
Salad nada kyau donkarin lafiyar jiki


Kwadon salad


Macaroni salad 🍜
#Afriacan NOODLES/PASTA CHALLENGE#


Dankalin turawa da kwai
#foodfolio yanada matukar dadi


Salad
Yana da dadi sosai musamman da garau garau

More Recommended Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16226694
sharhai (4)