Kayan aiki

  1. Dankalin turawa
  2. Karas
  3. Koren wake
  4. Mayonnaise
  5. Maggi
  6. Kwai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki wanka dankali ki saka a tukunya da ruwa da Dan gishiri ki dafa yayi laushiki hada da kwai ki dafasu tare.

  2. 2

    Ki wanke koren wake ki dafashi da karas hadeda gishiri

  3. 3

    Ki bare dankali ki yankashi kanana ki bare kwai ki yankashi kanana ki kawo dafaffen karas da wake ki hadesu

  4. 4

    Ki saka Maggi in kinaso sannan ki kawo mayonnaise ki zuba ki juya.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Afrah's kitchen
rannar
Kano
cooking is my fav
Kara karantawa

Similar Recipes