Tura

Kayan aiki

40mintuna
4 yawan abinchi
  1. Taliya daya
  2. Salad,
  3. tumatur,5
  4. albasa, 2
  5. cocumber 1
  6. Dafaffen kwai 3

Umarnin dafa abinci

40mintuna
  1. 1

    Da farko zaki tafasa ruwa saiki karya taliya ki zuba idan ta dahu kisa gishiri saiki tace ki tsane

  2. 2

    Saiki yanka salad dinki ki wanke tax ki yanka tumatur da albasa da cocumber

  3. 3

    Ki bare dafafen akwai kisa a gefe kisa yaji hmmm dadi ba magana kawai

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
fatima Ahmed
fatima Ahmed @fat3789
rannar

Similar Recipes