Tura

Kayan aiki

awa 1mintuna
3 yawan abinchi

Umarnin dafa abinci

awa 1mintuna
  1. 1

    Dafarko na gyara kifina na shafesa da kayan kamshi saiki yayyafa mai saiki gasa akan coal ko a oven

  2. 2

    Saiki fere dankali ki yanka shape din da kikeso saiki tafasa ki yanka kayan miya

  3. 3

    Ki soya saikisa maggi da spices ki zuba dankalinki ki soya su saiki kashe kisa agefen dankali ki.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ikhram Abubukar
Ikhram Abubukar @ikhram88800
rannar

Similar Recipes