Tura

Kayan aiki

  1. Dankalin turawa
  2. Latas
  3. Kwai(dafaffe)
  4. Cucumber
  5. Salad cream
  6. Carrot
  7. Albasa
  8. Maggi aroma

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Uwargida zaki wanke dankalin turawa ki fere ki yanka kamar girman maggi star ko ya fishi kadan, ki zuba atukunya ki saka ruwa ki saka gishiri ki barshi ya dahu, sannan ki tsane masa tuwa ki ajiye gefe

  2. 2

    Zaki wanke latas sosai ki cire masa kasa, ki yanka shi manya manya ki ajiye gefe

  3. 3

    Zaki wanke carrot, cucumber, da albasa ki yanka suma manya girman maggi star, ki ajiye gefe

  4. 4

    Zaki bare dafaffen kwai, ki yanka shima size na maghi star ki akiye gefe

  5. 5

    Zaki samu bowl babba ki zuba latas aciki ki zuba dankali ki zuba duk kayan da kika yanka, sannan ki saka salad cream ki matsa lemon tsami, ki saka maggi aroma ki juya sosai komi ya hade waje daya, ki juye a bowl ayi serving

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Jantullu'sbakery
Jantullu'sbakery @jantulluhadiza84
rannar
Sokoto
I love cooking,i love been creative and I love sharing my recipies 💓❣️💃
Kara karantawa

Similar Recipes