Tura

Kayan aiki

  1. Fulawa cup 3
  2. Sima's 1
  3. Powdered sugar cup 1
  4. Egg 1

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zakidankadi falawar ki sanan kihada butter dah powdered sugar din awajee Daya

  2. 2

    Ki juya shi sai Kisa egg sai falawa da Dan vanilla dinki kadan

  3. 3

    Sai kimasa design din d kikeso shikenan kingama sai gasawa

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
@Chef Zahra's Graphics Design
rannar

Similar Recipes