Tura

Kayan aiki

  1. Flour 1 nd 1/4 cup
  2. 1/2 tspBaking soda
  3. 1/2 cupMelted butter
  4. 3/4 cupBrown sugar
  5. 1/2Sugar
  6. 1Egg
  7. 1 tspSalt
  8. Chocolate 4 ounces
  9. 1 tspVanilla

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki samu bowl kisaka sugar kisa brown sugar kisa salt

  2. 2

    Saiki saka butter ki juya kisa egg da vanilla ki juya

  3. 3

    Saiki saka flour dinki kisa baking soda shima ki juya shi saiki sa chocolate dinki ki juya kisa a fridge for some mins

  4. 4

    Saki ki dinga iba kina sakawa a pan ki gasa 15-20 mins

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Bamatsala's Kitchen
Bamatsala's Kitchen @chefbamatsala
rannar
My Name Is Hassana Mustapha Bamatsala From Kaduna I Love Cooking I Love Trying New Recipes

sharhai

Similar Recipes