Tura

Kayan aiki

20 mins
3 servings
  1. Awara
  2. Kwai
  3. Maggi
  4. Mai
  5. Albasa

Umarnin dafa abinci

20 mins
  1. 1

    Kifashe kan kisaka maggi da albasa ki kade sosai

  2. 2

    Saiki yanka awarar a cikin kwan

  3. 3

    Kirinka saka awarar acikin manki dayayi zaki, kibashi lokaci ya soyu

  4. 4

    Ki tsane awarar daka mai, zakiso kisake cin irinshi.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maryam Bankanu
Maryam Bankanu @bankanu
rannar
I like cooking, just to make dishes that looks yummy😋 and taste good.
Kara karantawa

sharhai

Stacey Anthony
Stacey Anthony @stacee12
Please can you share this recipe in English

Similar Recipes