Danbun awara

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Awara
  2. Kwai
  3. Albasa
  4. Attaruhu
  5. Maggi
  6. Mai
  7. Gishiri

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki samu awarar ki saiki zuba a kwano ki saka ludayi ki farfasa ta saiki wanke attaruhu da albasa ki yanka ki juye cikin awarar ki saka maggi da gishiri dai-dai saiki fasa kwai ki kada ki juye cikin awarar saiki jujjuya.

  2. 2

    Zaki daura kaskon ki kan wuta in yayi zafi ki zuba mai saiki juye awarar nan acikin kasko inta soyu ki juya a haka harta gama soyuwa saiki kwashe.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Umma Sisinmama
Umma Sisinmama @cook_14224461
rannar
Kano
I was born in kano state
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes