Awara da sauce

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Awara
  2. Albasa
  3. Atttaruhu
  4. Maggi
  5. Mai
  6. Kayan kamshi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki fara soya awarki a mai ki tsameta

  2. 2

    Sannan ki jajjaga attaruhu ki yanka albasa da yawa kidan soya attaruhun sama sama sannan kisa albasa da kayan kamshi maggi ki jujjuya

  3. 3

    Kisa dan ruwa kadan kisa a warar aciki kirufe minti biyar,zaki iyasa cabbage inkinaso dasu carrot.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
seeyamas Kitchen
seeyamas Kitchen @cook_16217950
rannar

sharhai

Similar Recipes