Kayan aiki

5 yawan abinchi
  1. 4 cupsflour
  2. 1egg
  3. 3 tablespoonsbutter
  4. 1 tablespoonyeast
  5. 1 1/3 cupwarm water
  6. Parchment paper
  7. Oil for frying

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Xaa ki tankade flour a bowl mae kyw ki xuba duka ingredients din dana lissafa ki kawo warm water ki kwaba sosae yae laushi ki murxa naa tsahon 30mins,

  2. 2

    Kii yanka ki barbada flour kadan akan parchment paper sae ki doddora wannan donut din da kika yanka ki barshi a waje mae dumi yae 1hr y tashi,

  3. 3

    Sae ki xuba mae a kasko ki dora a wuta yae xafi kar yae xafi sosae

  4. 4

    Amma xafin da xaki eya sa hannun ki ciki,sae ki soya wuta kadan enn side daya yae ki juya dayan y soyu ki kwashe shikkenan.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Lubabatu Alkamawa
Lubabatu Alkamawa @cook_16240180
rannar

Similar Recipes