Soyayyar doya mai fulawa

Amina musa
Amina musa @0675amina
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1hr
mutum 2 yawan abinchi
  1. Doya
  2. Fulawa
  3. Man gyada
  4. Maggi da gishiri
  5. Tafarnuwa
  6. Albasa
  7. Ruwa

Umarnin dafa abinci

1hr
  1. 1

    Mafere doya na wanke nasa atukunya nasa gishiri kadan na kunna wuta tadafu na sauke nayanyanka

  2. 2

    Nakada fulawa da ruwa nasaka Maggi gishiri kadan nayanka albasa nasa na jajjaga tafarnuwa nasa namitsa sosai

  3. 3

    Saina dora mai akasko nasaka albasa kadan yayi zafi sai na ringa dauko doyar Dana yanka inasakawa afulawa sai insa akasko in kasan yasoyu injiya har nagama

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Amina musa
Amina musa @0675amina
rannar

sharhai

Similar Recipes