Soyayyar Doya da Kwai

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

35-40mintuna
2 yawan abinchi
  1. Daffafiyan Doya
  2. 6Kwai guda
  3. 2Maggi
  4. Gishiri kadan
  5. Mai gyada na suya
  6. 2Albasa karami

Umarnin dafa abinci

35-40mintuna
  1. 1

    A fasa kwai a roba a zuba yankaken albasa a kada Kwan.Kisa mai a kasko idan yayi zafi sai ki tsoma doyar a ruwan kwan sai ki zuba a ruwan mai ta soyu zuwa ruwan zuma.Ki kwashe kiss a kwalenda idan ya tsane sai ki barbada Maggi...Ana iyaci cin a karin kumallo#tnxsuad

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Bint Ahmad
Bint Ahmad @Bint92
rannar
Sallari,Kano Nigeria.
For me,the kitchen is the most special room in the house.Its a place for adventure -not drudgrey,but discovery,sharing and showing off with friend's,trying new ideas.♡☆
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes