Soyayyar doya yajin barkono

Ummu Jawad
Ummu Jawad @cook_13873076
Kano

Doya tana cikin nau'in abincin da nake so

Soyayyar doya yajin barkono

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Doya tana cikin nau'in abincin da nake so

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Doya madaidaiciya,
  2. gishiri,
  3. man suya,
  4. ruwa,
  5. dakakken yaji

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko Zaki fere doya sai ki yanka ta a tsaye kamar yanda kk gani a hoton. Sai ki wanke ki barbada gishiri ki daura frying pan a wuta ki zuba Mai in yai zafi sai ki zuba doyar ki barta ta soyu. Sai tsane a matsami aci da yaji ko sauce.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummu Jawad
Ummu Jawad @cook_13873076
rannar
Kano
I really love cooking and cooking is all about creativity and practice.
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes