Shayin goruba

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

10mins
1 yawan abinchi
  1. ruwa
  2. garin goruba
  3. sugar
  4. citta Kadan
  5. kanunfari kadan

Umarnin dafa abinci

10mins
  1. 1

    A tafasa garin goruba Da citta Da kanunfari har sai anji qamshi na tashi

  2. 2

    A tace da rariya mai laushi a zuba sugar sai sha

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Asiyah Sulaiman
Asiyah Sulaiman @Bintsulaiman
rannar

sharhai

Similar Recipes