Shayin zobo da girfa

Yayu's Luscious
Yayu's Luscious @cook_18086578

Wannan shayin yana wartsakarwa yana sa magidanta nishadi Kuma yana da Dadi yana gyara dandanon baki

Shayin zobo da girfa

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Wannan shayin yana wartsakarwa yana sa magidanta nishadi Kuma yana da Dadi yana gyara dandanon baki

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 3Zobo kwanso
  2. 1/4 tspGarin gifa
  3. 1/4 cupSuga
  4. Ruwa fiya wata babba daya
  5. 8Kaninfari guda
  6. 1Citta madai daiciya
  7. 1Ganyen shayi guda

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki wanke zobonki ki wanke cittarki ki Dan farfasa ra

  2. 2

    Sai ki Dora ruwa a wuta ki kawo zobo garin girfa citta kaninfari suga ganyan shayi duka ki zuba kisa wuta ki rufe

  3. 3

    Sai ya tafasa zaki ji ya fara qanshi sai kin barshi ya qara minti 2sanna ki sauke ki tace ki zuba a Kofi Mai tsafta

  4. 4

    Shikenan sai a sha dadi

  5. 5
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Yayu's Luscious
Yayu's Luscious @cook_18086578
rannar

sharhai

Similar Recipes