Kunu

Ummu Jawad
Ummu Jawad @cook_13873076
Kano

Saboda Ina da ulcer bana iya Shan kunun tsamiya gashi Ina sonshi sosai shine nayi wannan.

Kunu

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

Saboda Ina da ulcer bana iya Shan kunun tsamiya gashi Ina sonshi sosai shine nayi wannan.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko Zaki gyara gero sai ki jikashi na awoyi kamar 4-5. In ya jiku sai wanke ki zuba su citta

  2. 2

    Sai bayar a markado Miki ko kiyi da blender. Zaki ga kullin kamar hka

  3. 3

    Sai ki Kara ruwa ki tace da rariya ki barshi ya kwanta. In Zaki dama Zaki daura ruwa a wuta ya tafasa sai ki tsiyaye ruwan cikin kullin kunun ki Debi kullin daidai bukata. Ki matsa Dan lemon tsami kadan da Dan ruwa a kullin ki sheka tafasasshen ruwan Zaki ga yayi kauri.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummu Jawad
Ummu Jawad @cook_13873076
rannar
Kano
I really love cooking and cooking is all about creativity and practice.
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes