Shayin citta da kanunfari

hafsat wasagu
hafsat wasagu @Wasagu03
Sokoto

Nayi tunanin dafa wannan shayin ga mahaifiyata saboda mura d ya dameta sannan kuma wannan shayin yanada dadi sosae ga kuma anfani ga jiki.

Shayin citta da kanunfari

Nayi tunanin dafa wannan shayin ga mahaifiyata saboda mura d ya dameta sannan kuma wannan shayin yanada dadi sosae ga kuma anfani ga jiki.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Citta
  2. Kanun fari
  3. Ruwa
  4. Yellow lipton
  5. Sugar

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Idan kika daka cittarki tare d kanun fari sae ki zuba su a tukunya sae ki zuba ruwa yanda kiko so sae ki rufe idan y dahu zaki ji kamshi y biye ko ina kuma zae dinga kumfa kamar haka

  2. 2

    Sai asauke atace shi sae azuba sugar yanda akeson shi sae asaka ko wane irin lipton ake so nidae yellow lipton nayi amfani dashi. Shikenan shayin mu y hadu sae shaaa😋😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
hafsat wasagu
hafsat wasagu @Wasagu03
rannar
Sokoto
Food loverchemist
Kara karantawa

Similar Recipes