Shayin lemon grass

rukayya yusuf
rukayya yusuf @ruky_2000

Shayin lemon grass

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Lemon grass
  2. Kanunfari
  3. Ruwa
  4. Furan zuma

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Farko ki wanke lemon grass don fidda dukkan kura.

  2. 2

    Sai ki zuba lemon grass dinki a tukunya,ki zuba kanunfari,da furan Zuma,daidai gwargwado.

  3. 3

    Sai ki zuba ruwa daidai misali,ki dafa shi sosai

  4. 4

    Sai ki kashe wuta ki sauke

  5. 5

    Sai ki zuba sukari daidai bukata,zaki iya matsa lemon tsami in kina so.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
rukayya yusuf
rukayya yusuf @ruky_2000
rannar

sharhai

Similar Recipes