Wainan shinkafa da kifi

HYF Cakes and more
HYF Cakes and more @HYFCakes

Wainan shinkafa da kifi

Tura

Kayan aiki

1:30hour
4 yawan abinchi
  1. Shinkafa
  2. Yeast,baking powder
  3. Sukari
  4. Kwai
  5. Kifi danye
  6. Gishiri,Maggi,curry
  7. Tafarnuwa,jitta,matsoro
  8. Tattatse,attaugu,albasa

Umarnin dafa abinci

1:30hour
  1. 1

    Za a wanke shinkafa
    Sai kijikashi

  2. 2

    Zaki diba shinkafarki
    Kadan sai kidafa idan kuma kinada ragowar dafeffiyar shinkafanki sai kisa a cikin jikekken shinkafar.

  3. 3

    A markada hadin shinkafar a inji ko a blender.

  4. 4

    Zaki dauki markadenki
    Saiki dama yeast da baking powder, sukari da kwai kizuba ki jujjuya su bakidaya.

  5. 5

    Rufe hadin a barshi a guri mai dumi na dakika 30min zuwa sa'a 1hr.

  6. 6

    Zaki wanke kifinki,
    Sai ki tsaneh shi a matsami,

  7. 7

    Idan ya dan sha,sai ki dauko maggi,
    gishiri,curry,tafarnuwa,
    Ki barbada a kai,saiki juyashi sosai.

  8. 8

    A yayinda markaden ki yake tasowa a hankali,
    Sai ki dauko pan naki
    Kisamai yadanyi zafi sai kidauko kifinki kina jerawa a cikin daya bayan da.

  9. 9

    In gefe daya yayi ja sai a juya,har ya soyu dukka.

  10. 10

    Za a jajjaga tattase da attarugu, za ki dauki pan kisa mai kadan, idan yayi
    zafi sai kisa kayan miyanki,da saura kayan kamshin ki.

  11. 11

    Idan kayan miyanki sunyi saiki dauko soyayyar kifin
    Ki zuba a kan source naki, ki jujjuya har sai ya hade bakidaya.

  12. 12

    Note: idan zaki soya kifinki pls in kinyi marinating kidan shanyashi sai ya sha kafun ki soya,ba zai din ga kamawaba.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
HYF Cakes and more
rannar
cooking is me because its my passion.
Kara karantawa

Similar Recipes