Birabiskon shinkafa da miyar alaiyahu

Inason birabisko da miyar alaiyahu ni da iyalaina
Birabiskon shinkafa da miyar alaiyahu
Inason birabisko da miyar alaiyahu ni da iyalaina
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko zaki kai shinkafarki a barzomiki in an barzo saiki zuba ruwa ki wanke sau uku ki tsane saiki zuba mai da dan gishiri saiki dauko tukunyarki kisa ruwa kadan kidauko murfi da zai rufe ruwan karyatabo murfin saiki zuba tsakin shinkafar dakika wanke kikasa mai dagishiri akan murfin kisa leda ko buhu kirufe bayan mintina kibude dan yayyafamasa ruwa haka zakirinkayi inruwan kasan yakune saki kara haka zaki haryanuna sai ki kashe shi
- 2
Dafarko zaki yanka alaiyahu kizuba mai ruwa da venigar ko gishiri yayi muntuna sai ki tsane a kwalanda ki barshi saiki sami tafarnuwa ki daka ki jajjaga attaruhu ki soya kifi sai zuba mai awuta kisoya inyay zafi kisa tafarnuwa da citta sai zuba attaruhu ki soya inya soyu kizuba alaiyahu da albasa kisa maggi da curry inta dan soyu saiki sa soyayyen kifi intayi saiki sauke
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
Miyar karas da ganyen albasa
Miyar karas tana da saukin hadawa ga kuma tana da dadi sosai.Hafsatmudi
-
-
-
-
-
-
Dafadukan shinkafa da wake
Inason wannan abincin sosai haka kuma iyalaina kuma tanada dadi sosai #girkidayabishiyadaya TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
-
Tuwon shinkafa miyar alayyahu
Ena son tuwon shinkafa miyar allayyahu shiyasa nayi Kuma ba'a sa ruwa a miyar #kano Zee's Kitchen -
-
Miyar alaiyahu
zaki iya cin wannan miya da shinkafa ko da tuwa akwai dadi saikin gwada . hadiza said lawan -
Tiwon semonvita da miyar yakuwa da alaiyahu
#sahurrecipecontest matukar anfani da ajiki kuma ga dadi suhur yanada kyau mutum ya tashi yayi koda ruwa ne ko dabino ko abinci amma ni nafison naci tuwo lokacin sahur shi yasa nake tashi na dafa alokacin naci kuma nafison da zafin sa. #sahurrecipecontest Maryamaminu665 -
Tuwon shinkafa da miyar kuka
Miyar kuka na da dadi musamman in Tasha nama da daddawa#GARGAJIYA Rukayya Jarma -
-
-
Tuwon shinkafa da miyar kubewa danya
Inason tuwo misamman na shinkafa, inason yin sahur dashi SBD rike ciki#sahurrecipecontesrAyshert maiturare
-
Dafa dukan shinkafa, wake da zogale
Ga dadi ga kuma samar da ingattatun sinadaran da jiki ke bukata. Nafisa Ismail -
Miyar Makani
Nasan da yawa zasuyi mamaki in sukaji miyar makani, to tanada dadi sosai#Girkidayabishiyadaya. Rahinerth Sheshe's Cuisine -
-
Teba da miyar ganye
Inayin teba da miyar kubewa shine nace yau bara na gwada da miyar ganye Ayshert maiturare -
Shinkafa da miyar lawashi
Gsky naji dadin shinkafar Nan kuma miyar kina ci kina jin Dan zakin dankalin hausa Zee's Kitchen -
-
-
-
-
Tuwon shinkafa miyar taushe
#Hi gsky Ina matukar kaunar son tuwon shinkafa miyar taushe bana gjyd cinsa Zee's Kitchen -
-
More Recipes
sharhai