Soyayyen kifi

Zeesag Kitchen
Zeesag Kitchen @cook_13835394
Kaduna State, Nigeria.

Kifi bargi yana da dadi musamman ma idan an soyashi da maggi da gishiri. #kitchenhuntchallenge.

Soyayyen kifi

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Kifi bargi yana da dadi musamman ma idan an soyashi da maggi da gishiri. #kitchenhuntchallenge.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki kankare kifinki ki yanka, ki wanke ki tsane ruwan jikinshi.

  2. 2

    Ki zuba mashi maggi da gishiri ki juya sosai saiki shanya yasha iska. Ki soya mai da albasa sannanki soya kifin.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zeesag Kitchen
Zeesag Kitchen @cook_13835394
rannar
Kaduna State, Nigeria.
Cooking is my fav
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes