Kayan aiki

30 minutes
2 yawan abinchi
  1. Dankalin turawa
  2. Caras 3
  3. Kwai 2
  4. Koren wake
  5. Kabeji
  6. Attarugu 3
  7. Albasa 1
  8. Kishiri,
  9. maggi,
  10. curry
  11. tumeric
  12. Cornflour
  13. Mai

Umarnin dafa abinci

30 minutes
  1. 1

    Dafa dankali,
    Yanka kayan lambunki.

  2. 2

    Dauko jajjagen ki kisa a mai ya dan soyu sai kisa
    Sauran kayan miyar.

  3. 3

    Idan ya danyi saikisa dandanonki da sauran kayan kamshinki,

  4. 4

    Kidauko dankalinli kizuba
    Ki jujjuya kisake dako dafeffiyar kwanki kisa,saiki rufe na dan mintuna kadan.Sai ki kashe wutan.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
HYF Cakes and more
rannar
cooking is me because its my passion.
Kara karantawa

Similar Recipes